Kasar Zimbabwe ta cika shekaru 37 da samun 'yancin kai daga mulkin mallaka a ranar Talata. An yi bikin ne a babban birnin Harare da kuma jihar Bulawayo da wasu jihohi da dama. Shugaba Robert Mugabe ya halarci wannan taro da aka yi a filin kollon kafa na kasar dake babban birnin Harere inda daruruwan mutane suka hallara.
Zimbabwe Ta Yi Biki Cika Shekaru 37 Da Samun 'Yancin Kai

13
Filin wasan kwallon kafa na birnin Harare inda aka yi bikin cikar kasar Zimbabwe shekaru 37 da samun 'yancin kai
Facebook Forum