Ciki Da Gaskiya Na 28 Maris 2016: Kabilanci A Hukumar NEPC Kashi na Uku
Ciki da Gaskiya - Ibrahim Alfa Ahmed
WASHINGTON, DC —
A Hukumar Bunkasa Sayarda Kayayyakin Najeriya ga Kasashen Waje, NEPC a takaice, ana danne hakkin 'yan arewa, inda aka yi magudin jarrabawa domin yin karin girma ma wasu 'yan kabilar Yarbawa. Kashi na uku na ranar 28 Maris, 2016.
Your browser doesn’t support HTML5
Ciki Da Gaskiya - 28 Maris 2016 - Kabilanci A Hukumar NEPC Kashi Na Uku