Shirin Ilimi Garkuwar Dan Adam ya fara bitar karshen shekara, don kawo muku muhimman labaran da su ka faru a wannan shekara mai ban kwana ta 2022.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
Ilimi Garkuwar Dan Adam: Bitar Abubuwan Da Su Ka Faru A Harkokin Ilimi A 2022 - 7'04"