Wasu daga al'ummar kabilar Eggon a jihar Nasarawa sun tunkari shirin CIKI DA GASKIYA don baiyana irin yunkurin da su ka yi ta yi na neman komawa matsugunan su na Assakio, a tsawon shekaru bayan akasin da ya faru tsakanin su da 'yan sanda.
A yi sauraro lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
Ciki Da Gaskiya: Korafin ‘Yan Kabilar Eggon Kan Yankunansu Na Asali a Jihar Nasarawa - 10'49"