Shirye-shirye ILIMI GARKUWA: Batun Wani Ba'amurke Asalin Najeriya Da Aka Baiwa Kyautar Gwarzon Malamin Shekara a China - Oktoba 9, 2023 18:07 Oktoba 09, 2023 Babangida Jibrin Babangida Jibril Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — Yayin da duniya ke bikin ranar malamai a makon jiya. Shirin na wannan makon yayi magana ne akan wani Ba’amurke Ba’amurke da aka baiwa kyautar gwarzon malamin shekara a kasar China. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 ILIMI GARKUWAN DANA ADAM