Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya yi duba ne kan yadda wasu dakarun Amurka suka yi bikin Thanksgiving ko kuma cika-ciki a kasar waje ba tare da iyalansu ba.
Sannan za mu yi waiwaye kan rayuwar uwargidan tsohon shugaban Amurka Jimmar Rosalynn Carter, wacce ta rasu a farkon makon nan tana da shekaru 96.
Your browser doesn’t support HTML5
DUNIYAR AMURKA: Bikin Cika-Ciki (Thanksgiving) Da Waiwaye Kan Mutuwar Uwargida Rosalynn Carter - 6'00"