Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya bude muku sabon babi ne na takaddama tsakanin manyan attijirai kuma yan kasuwa a Arewacin Najeriya, wato Aliko Dangote da Abdulsamad BUA.
Ayi sauraro lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
Tsaka Mai Wuya: Duba Takaddama Tsakanin Manyan Yan Kasuwa Dangote Da BUA - 12'40"