Sabon shirin ya duba wani batu mai abin mamaki, inda ma'aikatan hukumar yi wa kamfanoni rijista ta Najeriya, suka fito tare da yin gangamin nuna murnarsu da rabuwa da shugabansu.
Ayi sauraro lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
CIKI DA GASKIYA: Ma'aikatan Hukumar Yi Wa Kamfanoni Rijista A Najeriya Sun Yi Murnar Rabuwa Da Shugabansu - 10'59"