A shirin Kallabi na wanan makon mun haska fitila akan yawan karuwar mutuwar aure a kasashen nahiyar Afrika, akasin abinda aka saba gani a lokutan baya, to ko menene dalili?
Saurari cikakken shirin da Grace Alheri Abdu ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
KALLABI: KALLABI: Menene Dalilin Yawan Karuwa Mutuwar Aure a Cameroon? - Mayu 26, 2024