Shirye-shirye LAFIYA UWAR JIKI: Kashi Na 2, Kalubalen Da Asibitin Gundumar Mayayi A Nijar Ke Fuskanta, Satumba 12, 2024 15:28 Satumba 12, 2024 Hauwa Umar Hauwa Umar Dubi ra’ayoyi Abuja, Najeriya — Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon ya tattauna ne akan irin kalubalen da mata masu juna biyu ke fuskanta musamman wadanda ke zuwa babban asibitin gundumar Mayayi na jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar. Ga cikakken shirin cikin sauti daga Hauwa Umar: Your browser doesn’t support HTML5 LAFIYA UWAR JIKI 09 11 2024 .mp3