Shirye-shirye ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Yajin Aikin Malaman Jami'ar Gombe, Oktoba 7, 2024 18:04 Oktoba 07, 2024 Babangida Jibrin Babangida Jibrin Dubi ra’ayoyi legas, Najeriya — A shirin Ilimi na wannan makon mun duba yajin aikin da kungiyar malaman jamiar jihar Gombe suka fara ne makwani hudu da suka gabata, abinda ya jefa dalibai zaman gida da koma baya ta fuskar Ilimin jami'a a jihar dama arewacin Najeriya. Your browser doesn’t support HTML5 ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Yajin Aikin Malaman Jami'ar Gombe