ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yadda Shan Tabar Sigari Ka Iya Hana Aure A Kasashen Afirka 

Ramatu Garba

A cikin shirin na wannan makon, A kasashen Afirka, ana iya hana mutum aure don yana shan taba sigari a yayin da a Turai shan sigari na daya daga cikin nau’ukan nishadi a tsakanin yan’uwa da abokan arziki

Najeriya na daga cikin kasashen duniya da ake da karancin masu shan taba sigari daga cikin kasashe 151 da ke da dokokin haramta shan taba a duniya

Saurari shirin da Ramatu Garba Baba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yadda Shan Tabar Sigari Ka Iya Hana Aure A Kasashen Afirka