BAKI MAI YANKA WUYA - Zargin Cin Hanci Da Rashawa A Majalisar Dokokin Najeriya, Kashi Na 2, Fabrairu 12, 2025.

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

Ci gaba da tattaunawa da Shugaban kwatin wakilai akan illimin jami’a akan zargin da ake yiwa 'yan majalisar wakilan Najeriya da nema toshiyar baki daga shugabannin jami'o'i a Najeriya don amincewa da kason da aka bata a kasafin kudin bana.

A saurari shirin tare da Murtala Farouq Sanyinna:

Your browser doesn’t support HTML5

2-12-25 BAKI MAI YANKA WUYA (1).mp3