Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako ya leka Jamhuriyar Nijar inda hukumomin lafiya a kasar suka fara aikin rigakafi a wani yunkuri da kasar ke yi na yaki da cutar farar masassara.
Saurari shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
Yaki Da Cutar Farar Masassara A Jamhuriyar Nijar, Fabrairu 13, 2025