ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yadda Manyan Kasashen Duniya Ke Kokarin Yakar Labaran Karya

Ramatu Garba

A cikin shirin na Allah Daya Gari Bambam na wannan makon, za a ji yadda manyan kasashen duniya ke kokarin yakar labaran karya saboda a sakamakon yadda suke son zama annoba

Saurari shirin da Ramatu Garba ta gabatar don ji daga bakin yan jaridan Afirka da suka sami horo a wani taron kasar Beljiyam:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yadda Manyan Kasashen Duniya Ke Kokarin Yakar Labaran Karya