Shirin Zauren VOA na wannan makon, ci gaba ne da mahawara kan abubuwan da kasar Amurka ke yi cikin tsarin gudanar da mulki da ya sa dole sauran kasashe su nemi ilimin yin haka a kasashen su, musamman a fanonin sadarwa, zamantakewa, tattalin arziki da ma kasuwanci.
Me Kasashen Afirka da ake kiran yawancin su da kasashe masu tasowa zasu amfana daga hulda da kasar Amurka a wannan lokaci?
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAUREN VOA: Tattaunawa Kan Manufofi Da Tsarin Shugaban Amurka Donald Trump A Wa'adin Mulki Na Biyu, Kashi Na Hudu - Maris 01, 2025