Tinubu Ya Karbi Bakuncin Shugaban Saliyo Julius Bio

Shugaban Saliyo, Julius Maada Bio (hagu) da Shugaban Najeriya Bola Tinubu (dama)

Shugaban Saliyo wanda ke ziyarar kashin kai a Najeriya ya isa fadar shugaban kasar ne da misalin 12 rana domin yin jinjina ga shugaban kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta yamma (ECOWAS).

A yau Litinin Shugaba Bola Tinubu ya karbi bakuncin Shugaban Saliyo, Julius Maada Bio a fadarsa da ke Abuja.

Shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasar, Femi Gbajabiamila ne ya tarbi Shugaba Bio.