A DAWO LAFIYA: Direbobin Motocin Dakon Kaya Sun Koka Kan Yadda Ake Cin Zarafin Su – Maris, 08,2025

Baba Makeri

Wannan makon, shirin zai tattaunawa ne akan zanga zangar da direbobin arewa da masu motocin dakon kaya suka gudanar a garin Jos, babban birnin Jihar Filato domin janyo hankalin mahukunta akan irin cin zarafin da ake musu akan manyan hanyoyin kasar.

A latsa nan don a saurari sautin shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A DAWO LAFIYA: Direbobin Motocin Dakon Kaya Sun Koka Kan Yadda Ake Cin Zarafin Su – Maris, 08, 2025