Shirye-shirye A BARI YA HUCE: Ya Yi Kacici-Kacici, Shin Wa Ya fi Wauta A Cikin Mutane 10 Da Kowanen Su Ya Tafka Sakarci - Agusta 26, 2023 06:05 Agusta 26, 2023 Grace Alheri Abdu Baba Makeri Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin na wannan makon, ya bada labarin wasu mutane goma da kowanen su ya tafka shashanci, inda muka tambaya, shin wa ya fi wauta a cikin wadannan mutane 10 da kusan dukkan su 'yan arewacin Najeriya ne. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 A BARI YA HUCE