Shirye-shirye A Na Cigaba Da Fuskantar Matsaloli A Makarantun Nijar 18:21 Satumba 23, 2021 Yusuf Harande Yusuf Aliyu Harande WASHINGTON DC, — Makarantu a fadin jamhuriyar Nijar na fuskantar kalubale masu dumbin yawa. Mahukunta kuwa na kyautata zaton shawo kan matsalar nan da dan wani lokacin. Your browser doesn’t support HTML5 A Na Cigaba Da Fuskantar Matsaloli A Makarantun Nijar