Wata Kotun Koli A Nijar Ta Yanke Hukunci Kan Rikicin Cikin Gida A Jam'iyyar CDS Rahama
shugaban Niger, Mahamadou Issoufou.
A Nijar-rikicin jam'iyar CDS bangaren Mahaman Usman yace zai daukaka zuwa gaban kotun CEDEAO ko ECOWAS.
Wata kotu a Nijar ta warware takaddamar da aka sha yi a gaban kotu tsawon shekaru 2 sakamakon rikicin cikin gida da ya barke a cikin jam’iyar CDS RAHAMA jam’iyar tsohon shugaban kasar ta Nijar Alhaji Muhamane Usman
Daga Niamey, Abdoulaye Mamane Amadou ya hado mana da wannan rahoton.