ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Kalubalen Da Musulmai Mazauna Turai Ke Fuskanta A Watan Ramadan, March 04, 2025

Ramatu Garba

A shirin Allah Daya na wannan makon mun duba bukatun addinin Musulunci ga Musulmai lokacin watan Ramadan, kamar kama kai da baki, da kau da ido daga kallon haramtattun abubuwa, amma hakan ya kasance kalubale ga Musulmai 'yan Afrika mazauna Turai da dama da ke kokarin ganin sun gudanar da ibada cikin aminci.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Kalubalen Da Musulmai Mazauna Turai Ke Fuskanta A Watan Ramadan, March 04, 2025