ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Wasu 'Yan Najeriya Mazauna Ketare Sun Fusata Da Batun Biyan Harajin Ziyara Kasar

  • VOA Hausa

Ramatu Garba

A shirin Allah Daya na wannan makon mun tattauna ne da wasu 'yan Najeriya da ke rayuwa a kasashen ketare, wadanda suka fusata da shawarar da wani 'dan kasar ya bayar, na sanya musu biyan harajin $500 a duk lokacin da suka kai ziyara kasar.

Ko wane tasiri tilasta wa 'yan Najeriya mazauna waje biyan haraji zai yi ga tattalin arzikin Najeriya?

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Wasu 'Yan Najeriya Mazauna Ketare Sun Fusata Da Batun Biyan Harajin Shiga Kasar