Amurka, Birtaniya da Faransa sun kai harin hadin gwiwa gakasar Syria da niyyar hana shugaba kasar ci gaba da kai hari da makami mai guba.
Amurka, Birtaniya Da Faransa Sun Kai Hari a Syria
Irin jiragen da suka kai hari a Syria
Yadda sararin samaniyan birnin Damascus ya yi haske a lokacin da Amurka da kawayenta ke kai hari a Syria
Wannan hotan ya nuna yadda inda aka kai harin ya kasance bayan lugudan wutan
Yadda sararin samaniyan birnin Damascus ya yi haske a lokacin da Amurka da kawayenta ke kai hari a Syria
Wasu 'yan aksar Syria suna daga tutar kasar da ta Rasha domin yin Allah wadai da harin Amurka
Irin samfurin jiragen da suka kai hari a Syria