'Yan sanda sun kama wasu masu satar mutane akan hanyoyin Abuja zuwa Kaduna da Kaduna zuwa Kano tare da masu sayar masu da makamai da harsashai
An Kama Wasu Masu Satar Mutane Kan Hanyoyin Abuja, Kaduna, Kano
Abdurashid dan shekara 79 da hauhuwa dake sayar wa bata garin manyan bindigogi irin su AK47
ABUJA: Masu satar mutane
ABUJA: Masu satar mutane
ABUJA: Masu satar mutane
Masu satar mutane da matashi mai sayar masu da harsashai
ABUJA: Masu satar mutane
ABUJA: Masu satar mutane