Yayin da alkaluman mutanen da suka mutu a tagwayen harin kunar bakin wake da aka kai garin Mubi ke karuwa, yanzu haka an garzaya da wadanda ke da munanan raunuka zuwa cibiyar lafiya dake fadar jihar wato FMC Yola.
Hukumar NEMA Ta Bayyana Yawan Mutanen Da Suka Mutu a Harin Garin Mubi
Harin kunar bakin wake a garin Mubi dake Jihar Adamawa.