Lamarin dai ya janyo Dangoten daukan nauyin karatun yara sama da dari biyu da tamanin da shida daga Firamari zuwa Jami’a kyauta.
Zaman Sulhu Tsakanin Kanfanin Suga Na Dangote Da Mutanen Nuuman A Jihar Adamawa
Zaman Sulhu Tsakanin Kanfanin Suga Na Dangote Da Mutanen Nuuman A Jihar Adamawa
Hamma Bachama ne yayi jawabi a madadin sauran sarakunan masu darajar sanda na daya a Jihar Adamawa wanda ya ce sun gamsu da wannan zaman kuma za a ci gaba da samun daidaito a tsakanin kanfanin da al’ummar.
Shugaban kamfanin Alhaji Aliko Dangote ya yabawa al’ummar garin da goyon bayan da suka baiwa kamfanin da kuma yadda suka yi hakuri da juna.
Zaman Sulhu Tsakanin Kanfanin Suga Na Dangote Da Mutanen Nuuman A Jihar Adamawa
Zaman Sulhu Tsakanin Kanfanin Suga Na Dangote Da Mutanen Nuuman A Jihar Adamawa
Saurari cikakken rahoton Lado Salisu Garba: cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
An Yi Zaman Sulhu Tsakanin Kanfanin Suga Da Dangote Da Mutanen Nuuman A Jihar Adamawa.mp3