Shirin na wannan makon na tattaunawa ne akan bukatar kafa cibiyoyin kudi a Arewa da sauran hanyoyin raya arziki musamman a yankunan karkara.
ABUJA, NIGERIA - Kazalika wani Malamin addini Pastor Amichi Abu ya bayyana hanyoyin da za a iya bi wajen dawowa ainihin fahimtar juna a tsakanin Al'ummar Arewa.
Arewa House
Saurari cikakken shirin daga Nasiru Adamu El-Hikaya:
Your browser doesn’t support HTML5
AREWA A YAU: Karashen Shirin Shawarar Kafa Bankuna A Yankin Arewacin Najeriya, Fabrairu 22, 2023.mp3