Najeriya kasa ce da ke da al'umomi masu bin addinai mabanbanta da kuma kabilu daban-daban a sassanta.
Abuja, Najeriya —
A cikin shirin na wannan makon mun gayyato malaman addini ne guda biyu da su ka shahara kan fannin karfafa fahimtar juna tsakanin Musulmai da Kirista daga cibiyar su a Kaduna. Sheikh Nuraini Ashafa da Reverend Movel Wuye sun yi magana kan hanyoyin da za a kawar da rashin jituwar tsakanin al’ummar arewacin Najeriya.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
AREWA A YAU: Shekh Nuraini Da Reverend Movel Wuye Sun Yi Magana Kan Hanyoyin Zaman Lafiya, Yuni 8, 2022