A ranar 21 ga watan Fabarairu ne za a gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na farko hade da na 'yan majalisar dokoki a Jamhuriyar Nijar, za kuma gudanar da zagaye na biyu a ranar 28 Maris.
Babban Zaben Kasar Jamhuriyar Nijar
Ibrahim Ka'almasi Garba a wani taron tattaunawa kan siyasar jamhuriyar Nijar.
Wani taron tattaunawa a birnin Yamai kafin babban zaben jamhuriyar Nijar
Wani taron tattaunawa a birnin Yamai kafin babban zaben jamhuriyar Nijar
Harabar hukumar zaben jamhuriyar Nijar CENI.
Hedikwatar Hukumar Zaben Nijar CENI
Wani magoyin bayan dan takarar MODEN LUMANA Hama Amadou
Hoton Yar Takara A Nijar Fatchima Amadou Ango
Barka Da Zuwa Yankin Dosso