Ciki da Gaskiya CIKI DA GASKIYA: Ana Zargin 'Yan Sa-Kai Da Hannu A Kisan Wani Bawan Allah A Katsina, Kashi Na 2 - Fabrairu 25, 2023 03:54 Fabrairu 26, 2024 Hadiza Kyari Sarfilu Hashiim Gumel Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin CIKI DA GASKIYA na wannan makon ya cigaba ne kan batun kisan gillar da aka yi wa wani bawan Allah a jihar Katsina, ana zargin 'yan sa-kai na da hannu a aukuwar lamarin. Saurari shirin Sarfilu Hashim: Your browser doesn’t support HTML5 CIKI DA GASKIYA