WASHINGTON, D.C - A cikin shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon za mu ci gaba da duba batun bacewar yaron nan mai suna Elijah wanda aka sace a Abuja tun shekarar 2019.
Saurari cikakken shirin da Sarfilu Hashim Gumel ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
CIKI DA GASKIYA: Ci Gaba Da Batun Elijah, Yaron Da Aka Sace Daga Abuja Tun 2019, Yuli 10, 2023