Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ci gaba ne kan batun yadda wani shugaban 'yan dako a jihar Borno da ke Najeriya ya sa aka yi wa wani almajiri bulala 300 da ta yi sanadin mutuwar sa.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
CIKI DA GASKIYA: Yadda Bulala 300 Ta Yi Sanadin Mutuwar Wani Almajiri A Jihar Borno.mp3