CIWON ‘YA MACE: A cikin shirin Ciwon ‘Ya Mace na wannan makon mun duba yadda mata suka kansance a baya a fagen siyasa duk da yawan gudun mawar da suke bayarwa a faggen zabe, ko ina matsalar take?
Saurari shirin cikin sauti.
Your browser doesn’t support HTML5
CIWON ‘YA MACE: Mata Na Ci Gaba Da Kasancewa A Baya A Fagen Siyasa, Ko Me Nene Dalili?, Afrilu 6, 2022