DARDUMAR VOA: Burna Boy Ya Dukufa Domin Fitar Da Alban Din Sa Na 8
Your browser doesn’t support HTML5
A cikin shirin na wannan makon, wata Ba’amurkiya ‘yar asalin kasar Zimbabwe ‘yar wasan kwaikwayo kuma marubuciya, tana jagorantar jagorantar wani shirin zaburar da marubuta masu tasowa a Zimbabwe, ta hanyar fasahar wasannin kwaikwayo na karfafa gwiwa.