DARDUMAR VOA: Fadakarwa Kan Yadda Al’adu Da Dabi’un Hausawa Ke Kokarin Disashewa
Your browser doesn’t support HTML5
An gudanar da wani taron karawa juna sani a birnin Kano domin fadakarwa kan yadda al’adu da dabi’un
Hausawa suke kokarin disashewa. Duk da karin karbuwa da harshen Hausa ke samu a fadin duniya, manazarta na cewa Hausawa suna ci gaba da banzatar da al’adu da dabi’unsu na kaka da kakanni.