DARDUMAR VOA: Shirin Zaburar Da Marubuta Masu Tasowa A Zimbabwe
Your browser doesn’t support HTML5
wata Ba’amurkiya ‘yar asalin kasar Zimbabwe ‘yar Wasan kwaikwayo kuma marubuciya, tana jagorantar wani shirin zaburar da marubuta masu tasowa a Zimbabwe, ta hanyar fasahar wasannin kwaikwayo na karfafa gwiwa da ake kira “Almasi Collaborative Arts” Keith Baptist na dauke da rahoton daga birnin Harare