DARDUMAR VOA: Taron Baje Kolin Fasahar Kere-Kere A Las Vegas
Your browser doesn’t support HTML5
Kamfanonin kere-kere da shugabannin kamfanoni sun tattaru a Las Vegas, domin wani taron baje kolin fasahar kere-kere, da suka hada da ci gaban da aka samu kwanan nan na kirkirarriyar fasahar zamani, fasahar motoci, da mutum-mutumi da sauransu. Tina Trinh na dauke da karin bayani daga Las Vegas.