DARDUMAR VOA: Yadda Dan Najeriya Ke Yada Labaran Al’ummarsa Da Zanen Dodanni
Your browser doesn’t support HTML5
Joshua Gigin, wani mai fasahar zanen dodanni a birnin Jos, arewa ta tsakiyar Najeriya, yana amfani da kwarewarsa wajen yada labaran al’ummarsa ga duniya. Ya fadawa wakilin mu Iliyasu Kasimu abin da ya karfafa masa gwiwa, da kuma kalubalen da yake fuskanta