DARDUMAR VOA: Yadda Mata Ke Huda Hanci Domin Kwalliya
Your browser doesn’t support HTML5
Taron Hanci wani nau’I ne na kayan kawa da mata ke amfani da shi a arewacin Najeriya, da kuma sassan yankin Afirka ta yamma domin kwalliya. Iliyasu Kasimu yayi nazarain wannan abin ado, ya kuma hada mana rahoto.