DARDUMAR VOA: Yadda Matashiya Ke Amfani Da Wakokin Gambara Domin Walwalar ‘Yan Gudun Hijira
Your browser doesn’t support HTML5
A wani sansanin ‘yan gudun hijira da aka diba daga farfajiyar wata makaranta a gabashin Sudan, matashiya ‘yar shekara 14, Hanim Mohamed, tana amfani da wakokinta na gambara, domin samar da walwala ga iyalan da yakin da ake yi a kasar ya raba da muhallansu.