Shirye-shirye DOMIN IYALI: Batun Rashin Tsaro Da Ta Addabi Al'ummar Najeriya - Afrilu 11, 2024 02:55 Afrilu 11, 2024 Hadiza Kyari Alheri Grace Abdu Dubi ra’ayoyi Washington, D.C., — Shirin DOMIN IYALI na wannan makon, cigaba da nazari ne na matsalar tsaro da ta addabi al’ummar Najeriya, lamarin da ya haifar da koma baya ainun da kuma tauye rayuwar al’umma. Saurari shirin Grace Alheri Abdu: Your browser doesn’t support HTML5 DOMIN IYALI