Shirin shi ne kashi na biyu a wannan makon inda ya duba yadda ake samun sabanin da ke kai ga cin zarafi a zamantakewar aure.
Washington D.C. —
Shirin Domin Iyali na wannan mako ya bude babi ne kan matsalar cin zarafi da ake samua tsakanin ma'aurata, inda shirin ya gayyato masu ruwa da tsaki domin jin girman wannan matsala da yadda za a shawo kanta musamman a arewacin Najeriya.
A yi sauraro lafiya tare da Alheri Grace Abdu:
Your browser doesn’t support HTML5
DOMIN IYALI: Matsalar Cin Zarafi A Tsakanin Ma'aurata, Kashi Na Biyu, Maris 06, 2025.mp3