Shirye-shirye DUNIYAR AMURKA: Mazauna New York Sun Nuna Damuwa Kan Bakin Haure Da Ke Shigowa Ba Bisa Ka'ida Ba - Disamba 8, 2023 14:50 Disamba 08, 2023 Mahmud Lalo Mahmud Lalo Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — Shirin na wannan makon ya duba yadda mazauna birnin New York da ke Amurka suka bayyana damuwarsu game da bakin haure da ke shigowa cikin jihar ba bisa ka’ida ba. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 DUNIYAR AMURKA