Gwamnan jihar Plato ya yi bukin Sallar layya a Daura tare da shugaba Muhammadu Buhari inda ya yi kira da a zauna lafiya domin ci gaban kasa.
Gwamnan jihar Plato Simon Lalong ya yi bukin sallah a Daura
Gwamnan jihar Plato Simon Lalong ya kaiwa shugaba Muhammadu Buhari gaisuwar sallah a daura
Gwamnan jihar Plato Simon Lalong ya kaiwa Sarkin Daura Mai Martaba Dr. Umar Faruk gaisuwar caffa a fadarsa