Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osibanjo, ya jagoranci taron majalisar ministoci na wannan makon a Abuja, taron da aka saba yi duk Laraba.
Taron Majalisar Ministocin Najeriya Na Makon Da Ya Gabata a Abuja
Mahalarta taron majalisar ministoci a Najeriya, Abuja.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osibanjo (Dama) shi ya jagoranci taron ministocin gwamnati ranar Laraba a Abuja.