Alhazan Najeriya sun soma dawowa gida bayan turmutsitsin da ya faru a Saudiya.
Hotunan Wasu Alhazan Jihar Kogi da Suka Koma Gida Najeriya
Wadannan mata alhazai murna su keyi saboda sun dawo gida lafiya
Wani Alhaji yana waya da saukarsa cikin zauren filin jirgin sama
Wata Hajiya tana rike da Kur'ani mai girma
Wadannan alhazan suna tadi ne
Alhazai suna zaune suna jiran a gama dasu kafin su fita daga tashar jirgin sama
Wata hajiya dauke da jakarta a ka