Hukumomin Lafiya A Ghana Sun Fara Kai Allurar Rigakafin Cutar Kyanda Wasu Cibiyoyin Lafiya A Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomin lafiya a Ghana sun fara kai allurar rigakafin cutar kyanda a cibiyoyin kiwon lafiya domin shawo kan barkewar cutar da ya zuwa yanzu ta kama mutane 120.