IBRAHIM ALFA AHMED: Ciki da Gaskiya, Janairu 18, 2016
Ciki da Gaskiya - Ibrahim Alfa Ahmed
Ciki da gaskiya wuka bata hudashi
WASHINGTON DC —
Your browser doesn’t support HTML5
IBRAHIM ALFA AHMED: Ciki da Gaskiya, Janairu 18, 2016
A kashi na biyu na batun nuna bambancin yanki da addini a rundunar 'yan sandan Najeriya, an tabo batun kwamandojin rundunar mobile da sufeto-janar Solomon Arase ya nada, wadanda mafi yawansu 'yan yankinsa ne.