ABUJA, NIGERIA - Shirin Ilimi garkuwan dan Adam na wannan mako yayi magana ne akan yunkurin gwamnatin Biden na gafarta wa dalibai lamunin da ya kai miliyoyin daloli da dama.
Biden Student Loans
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Tattaunawa Da Mazaunin Ba'amurke Ɗan Najeriya Kan Kwatakwancin Tsarin Ilimin Amurka Da Najeriya-Nuwamba 7, 2022